<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1)Sai ka lura dai ka tsare idanu,
 Sai ka lura dai ka tsare idanu.
 Uba yana zaune can, yana ganinmu a nan,
 Sai ka lura dai ka tsare idanu.
 2)Sai ka lura dai ka tsare kunnuwa,...
 3)Sai ka lura dai ka tsare bakinka,...
 4)Sai ka lura da ayyukan hannuwa,...
 5)Sai ka lura inda ƙafarka ta bi,...
 6)Tsare ido, kunne, baki, hannu, ƙafa fa,...</lyrics>
<title>Sai Ka Lura Dai Ka Tsare Idanu Y43</title>
<hymn_number>43</hymn_number>
</song>